Hausa Bible
Luka 12:48
Wanda kuwa bai san abin da maigidansa yake so yă yi ba, ya kuma yi abin da ya isa a dūke shi, za a dūke shi kaɗan. Duk wanda aka ba shi abu mai yawa, za a nemi abu mai yawa daga gare shi. Wanda kuma aka ba shi abu mai yawa sosai, za a nemi abu mai yawa sosai daga gare shi.
Open Bible reader