Hausa Bible
Luka 12:46
maigidan wannan bawa zai dawo a ranar da bawan bai yi tsammani ba, kuma a lokacin da bai sani ba. Maigidan nan zai yi masa mugun dūka yă kuma hukunta shi tare da marasa aminci.
Open Bible readerHausa Bible
maigidan wannan bawa zai dawo a ranar da bawan bai yi tsammani ba, kuma a lokacin da bai sani ba. Maigidan nan zai yi masa mugun dūka yă kuma hukunta shi tare da marasa aminci.
Open Bible reader