Hausa Bible
Luka 12:45
Amma idan bawan nan ya ce a ransa, ‘Ai, maigidana ya yi lattin zuwa,’ saˈan nan ya fara dūkan sauran bayin, maza da mata, ya kuma shiga ci da sha, har yana buguwa,
Open Bible readerHausa Bible
Amma idan bawan nan ya ce a ransa, ‘Ai, maigidana ya yi lattin zuwa,’ saˈan nan ya fara dūkan sauran bayin, maza da mata, ya kuma shiga ci da sha, har yana buguwa,
Open Bible reader