Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:30

Yesu ya amsa masa ya ce, “An taɓa yin wani mutum wanda ya tashi daga Urushalima yana gangara zuwa Yeriko. Sai ya haɗu da ˈyan fashi, suka ƙwace masa kayansa, suka yi masa mugun dūka, suka bar shi a wurin bakin rai da mutuwa.

Open Bible reader