Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:21

A wannan lokaci, Yesu cike da farin ciki ta wurin Ruhu Mai Tsarki, ya ce, “Na gode maka, ya Uba, Ubangijin sama da duniya, domin ka ɓoye waɗannan abubuwa ga masu hikima da masu ilimi, ka kuma bayyana su ga ˈyan yara. Haka ne ya Uba, gama wannan shi ne abin da ya yi maka kyau.

Open Bible reader