Hausa Bible
Luka 1:22
Da ya fito bai iya yin magana da baki ba, sai sun gane cewa ya ga ruˈuya a cikin Haikalin. Sai ya dinga yi musu magana da hannu, amma bai iya yin magana da bakinsa ba.
Open Bible readerHausa Bible
Da ya fito bai iya yin magana da baki ba, sai sun gane cewa ya ga ruˈuya a cikin Haikalin. Sai ya dinga yi musu magana da hannu, amma bai iya yin magana da bakinsa ba.
Open Bible reader