Skip to content

Hausa Bible

Luka 1:17

Zai wuce gaban Ubangiji, yă kuma yi aikinsa da dukan ƙarfinsa da kuma ƙarfin zuciya kamar annabi Iliya. Zai kawo zaman lafiya tsakanin iyaye da ˈyaˈyansu. Zai juyo da mutane masu rashin biyayya su zama mutane masu adalci, ta haka zai shirya wa Ubangiji mutanensa.”

Open Bible reader