Hausa Bible
Luka 1:13
Amma malaˈikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, Zakariya! Allah ya karɓi adduˈarka, kuma uwargidanka Alisabatu za ta haifa maka ɗa. Za ka sa masa suna Yohanna.
Open Bible readerHausa Bible
Amma malaˈikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, Zakariya! Allah ya karɓi adduˈarka, kuma uwargidanka Alisabatu za ta haifa maka ɗa. Za ka sa masa suna Yohanna.
Open Bible reader