Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:23

Ku cece waɗansu kamar kuna fizge su daga cikin wuta. Waɗansu kuwa ku nuna musu jinƙai, amma tare da tsoro, har ma kuna ƙyamar tufafin da halin mutuntakarsu ya ƙazantar.

Open Bible reader