Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:18

Sun faɗa muku cewa, “A zamanin ƙarshe za a yi waɗansu mutane masu baˈa, waɗanda za su bi irin tasu shaˈawa wadda ba ta hali iri na Allah ba.

Open Bible reader