Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:13

Su kamar raƙuman ruwan teku ne masu tashi sama cikin hauka, suna taƙama da abubuwan kunya waɗanda kumfa suke kawai. Su kamar taurari ne masu yawo barkatai, waɗanda aka yi musu ajiyar baƙin duhu na har abada.

Open Bible reader