Hausa Bible
Yahaya 9:7
Ya ce wa mutumin, “Je ka, ka wanke ido a ruwan Tafkin Siluwam.” Wannan kalma kuwa tana nufin “Aika”. Sai mutumin ya je ya wanke ido, ya dawo idanunsa suna gani.
Open Bible readerHausa Bible
Ya ce wa mutumin, “Je ka, ka wanke ido a ruwan Tafkin Siluwam.” Wannan kalma kuwa tana nufin “Aika”. Sai mutumin ya je ya wanke ido, ya dawo idanunsa suna gani.
Open Bible reader