Hausa Bible
Yahaya 9:6
Da ya faɗa haka sai ya tofa miyau a ƙasa, ya kwaɓa ƙasa da shi, sai ya ɗebi ƙasar nan da ya kwaɓa, ya shafa a idanun mutumin.
Open Bible readerHausa Bible
Da ya faɗa haka sai ya tofa miyau a ƙasa, ya kwaɓa ƙasa da shi, sai ya ɗebi ƙasar nan da ya kwaɓa, ya shafa a idanun mutumin.
Open Bible reader