Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 9:11

Ya amsa ya ce, “Mutumin nan da ake ce da shi Yesu ne ya kwaɓa ƙasa ya shafa mini a idanu, ya ce mini, ‘Je ka ka wanke ido a ruwan Siluwam.’ Na kuwa je na wanke, sai na sami gani.”

Open Bible reader