Hausa Bible
Yahaya 8:44
Ku na ubanku Shaiɗan ne, kuma kuna so ku yi abin da yake so. Shi mai kisa ne tun farko kuma ba ruwansa da gaskiya, domin babu gaskiya a cikinsa. Duk lokacin da yake ƙarya yana nuna halinsa ne, gama shi mai ƙarya ne, uban ƙarya kuma.
Open Bible reader