Hausa Bible
Yahaya 8:41
Saboda haka kuna yin abin da ubanku yake yi ne.” Amma Yahudawan suka ce, “Mu ba shegu ba ne. Allah ne Ubanmu, kuma shi ne kaɗai Uban da muke da shi.”
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka kuna yin abin da ubanku yake yi ne.” Amma Yahudawan suka ce, “Mu ba shegu ba ne. Allah ne Ubanmu, kuma shi ne kaɗai Uban da muke da shi.”
Open Bible reader