Hausa Bible
Yahaya 8:28
Shi ya sa Yesu ya ce musu, “A lokacin da za ku ɗaga Ɗan Mutum, a lokacin nan ne za ku gane ni ne shi. Za ku gane cewa ba na yin kome da ikon kaina, amma ina faɗin abin da Uba ya koya mini ne kawai.
Open Bible readerHausa Bible
Shi ya sa Yesu ya ce musu, “A lokacin da za ku ɗaga Ɗan Mutum, a lokacin nan ne za ku gane ni ne shi. Za ku gane cewa ba na yin kome da ikon kaina, amma ina faɗin abin da Uba ya koya mini ne kawai.
Open Bible reader