Hausa Bible
Yahaya 5:7
Mai ciwon ya amsa masa ya ce, “Maigirma, ai, ba ni da wanda zai taimake ni in shiga cikin tafkin lokacin da aka motsa ruwan. Idan na yi ƙoƙari in shiga, sai wani yă riga ni.”
Open Bible readerHausa Bible
Mai ciwon ya amsa masa ya ce, “Maigirma, ai, ba ni da wanda zai taimake ni in shiga cikin tafkin lokacin da aka motsa ruwan. Idan na yi ƙoƙari in shiga, sai wani yă riga ni.”
Open Bible reader