Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:30

Bāna iya yin kome ni kaɗai. Ina shariˈata ne yadda Allah ya faɗa mini in yi. Saboda haka shariˈata ta gaskiya ce, domin ba nufin kaina nake bi ba, amma nufin wanda ya aiko ni ne.

Open Bible reader