Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:18

Wannan magana kuwa ya sa Yahudawa suka ƙara nema su kashe Yesu. Suka ce, “Ba don ma ya karya dokar Ranar Hutu ta Mako kawai ba, amma ya ce Allah Ubansa ne, wato ya mai da kansa daidai da Allah ke nan.”

Open Bible reader