Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:53

Sai baban yaron ya gane cewa a daidai wannan lokaci ne Yesu ya ce masa, “Ka tafi, gama yaronka zai rayu.” Sai mutumin da dukan iyalinsa suka ba da gaskiya ga Yesu.

Open Bible reader