Hausa Bible
Yahaya 4:52
Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙin. Sai suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana ne zazzaɓin ya sake shi.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙin. Sai suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana ne zazzaɓin ya sake shi.”
Open Bible reader