Hausa Bible
Yahaya 4:46
Sai Yesu ya sāke koma garin Kana ta Galili, wato inda ya mai da ruwa ya zama ruwan inabi. A wurin kuwa akwai wani maˈaikacin hukuma wanda yaronsa a Kafarnahum ba shi da lafiya.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya sāke koma garin Kana ta Galili, wato inda ya mai da ruwa ya zama ruwan inabi. A wurin kuwa akwai wani maˈaikacin hukuma wanda yaronsa a Kafarnahum ba shi da lafiya.
Open Bible reader