Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:45

Da ya kai Galili, sai mutanen Galili suka karɓe shi hannu biyu-biyu domin su ma sun je Bikin Ƙetarewa a Urushalima, suka kuma ga duk abin da Yesu ya yi.

Open Bible reader