Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:23

Saboda haka wannan labari ya yi ta bazuwa cikin masu bin Yesu cewa almajirin nan ba zai mutu ba. Amma Yesu bai ce ba zai mutu ba. Ya dai ce, “Idan nufina ne yă rayu har in dawo, ina ruwanka?”

Open Bible reader