Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:20

Bitrus ya juya ya dubi baya, sai ya ga almajirin nan da Yesu yake ƙauna yana binsu. Wannan shi ne almajirin da ya jingina a ƙirjin Yesu a lokacin cin abincin Bikin Ƙetarewa. Shi ne wanda ya tambayi Yesu ya ce, “Ya Ubangiji, wane ne zai bashe ka?”

Open Bible reader