Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:12

Sai Yesu ya ce musu, “Ku zo ku ci abincin safe.” A cikin almajiran kuwa ba wanda ya yi ƙarfin hali yă tambaye shi kowane ne shi, domin sun san cewa Ubangiji ne.

Open Bible reader