Hausa Bible
Yahaya 21:11
Sai Siman Bitrus ya hau jirgin ruwan, ya jawo ragar kamun kifin zuwa bakin ruwa. Ragar kamun kifin yana kuwa cike da manyan kifaye ɗari da hamsin da uku. Amma duk da yawansu haka, ragar kamun kifi bai yage ba.
Open Bible reader