Hausa Bible
Yahaya 20:2
Sai ta ruga da gudu zuwa wurin Bitrus da kuma almajirin nan da Yesu yake ƙauna, ta ce musu, “Ai, an ɗauki Ubangiji daga kabarin, ba mu kuwa san inda aka sa shi ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ta ruga da gudu zuwa wurin Bitrus da kuma almajirin nan da Yesu yake ƙauna, ta ce musu, “Ai, an ɗauki Ubangiji daga kabarin, ba mu kuwa san inda aka sa shi ba.”
Open Bible reader