Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 20:1

Tun da sassafe a rana ta farko, a lokacin da gari bai gama wayewa ba, Maryamu ˈyar garin Magadala ta je kabarin Yesu, ta ga an ture dutsen da ya rufe bakin kabarin.

Open Bible reader