Hausa Bible
Yahaya 19:38
Bayan haka Yusuf mutumin Arimatiya, wanda yake almajirin Yesu ne, amma a ɓoye domin tsoron Yahudawa, ya roƙi Bilatus izni domin yă ɗauki jikin Yesu. Bilatus kuwa ya yarda masa, ya kuwa je ya ɗauki jikin Yesu.
Open Bible reader