Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:15

Amma Yahudawa suka yi ihu suna cewa, “A kashe shi! A kashe shi! A gicciye shi!” Sai Bilatus ya tambaye su ya ce, “Kuna so in gicciye sarkinku ne?” Sai manyan firistoci suka amsa suka ce, “Ai, mu ba mu da wani sarki sai Kaisar.”

Open Bible reader