Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:25

Har yanzu Bitrus kuwa yana tsaye yana jin ɗumin wuta, sai waɗansu suka tambaye shi suka ce, “Anya! Kai ma ba cikin almajiransa kake ba?” Sai Bitrus ya yi musū ya ce, “Bāna ciki.”

Open Bible reader