Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:21

To, me ya sa kake yi mini tambayoyi? Ai, sai ka yi wa mutanen da suka saurare ni tambayoyi a kan abin da na faɗa musu, gama sun san abin da na faɗa.”

Open Bible reader