Hausa Bible
Yahaya 18:20
Yesu ya amsa masa ya ce, “Ai, na yi magana a fili a gaban kowa, na kuma yi ta koyarwa a majamiˈu da Haikali, inda Yahudawa sukan taru duka. Ban taɓa faɗa kome a ɓoye ba.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya amsa masa ya ce, “Ai, na yi magana a fili a gaban kowa, na kuma yi ta koyarwa a majamiˈu da Haikali, inda Yahudawa sukan taru duka. Ban taɓa faɗa kome a ɓoye ba.
Open Bible reader