Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:16

Amma Bitrus ya tsaya a bakin ƙofa daga waje. Sai almajirin nan da babban firist ya waye shi ya fita ya yi magana da yarinya maigadin ƙofa, saˈan nan ya shigo da Bitrus.

Open Bible reader