Hausa Bible
Yahaya 18:15
Sai Siman Bitrus da wani daga cikin almajiran Yesu suka bi Yesu a baya. Wannan almajirin kuwa babban firist ya san shi, shi kuma ya shiga filin gidan babban firist ɗin tare da Yesu.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Siman Bitrus da wani daga cikin almajiran Yesu suka bi Yesu a baya. Wannan almajirin kuwa babban firist ya san shi, shi kuma ya shiga filin gidan babban firist ɗin tare da Yesu.
Open Bible reader