Hausa Bible
Yahaya 17:11
Ina zuwa wurinka. Ba zan zauna a duniya kuma ba, amma su suna cikin duniya tukuna. Ya Uba Mai Tsarki, ka lura da su da ikon sunanka, wato sunan da ka ba ni, domin su zama ɗaya, kamar dai yadda nake da kai.
Open Bible readerHausa Bible
Ina zuwa wurinka. Ba zan zauna a duniya kuma ba, amma su suna cikin duniya tukuna. Ya Uba Mai Tsarki, ka lura da su da ikon sunanka, wato sunan da ka ba ni, domin su zama ɗaya, kamar dai yadda nake da kai.
Open Bible reader