Hausa Bible
Yahaya 17:12
Lokacin da nake tare da su, na lura da su da ikon sunanka, sunan da kai ka ba ni. Na kiyaye su, kuma ba wanda ya ɓace sai dai ɗayansu nan kaɗai wanda yake ɗan halaka, domin a cika annabcin Rubutacciyar Maganar Allah.
Open Bible reader