Hausa Bible
Yahaya 13:26
Sai Yesu ya amsa ya ce, “Zan tsoma gutsurin burodin nan a kwano. Wanda na ba shi, shi ne mutumin.” Da Yesu ya ɗauki gutsurin burodin ya tsoma, sai ya ba Yahuda ɗan Siman Iskariyoti.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya amsa ya ce, “Zan tsoma gutsurin burodin nan a kwano. Wanda na ba shi, shi ne mutumin.” Da Yesu ya ɗauki gutsurin burodin ya tsoma, sai ya ba Yahuda ɗan Siman Iskariyoti.
Open Bible reader