Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:18

“Ba a kanku duka nake magana ba. Na san waɗanda na zaɓa. Wannan kuwa domin a cika abin da yake a cikin Rubutacciyar Maganar Allah cewa, ‘Wanda yake cin abincina ya tayar mini.’

Open Bible reader