Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 13:1

Ana nan tun kafin Bikin Ƙetarewa yă yi, Yesu kuwa ya riga ya sani cewa lokacinsa ya yi da zai bar wannan duniya yă koma wurin Uba. Da yake Yesu ya ƙaunaci mutanensa da suke a duniya, ya kuma nuna musu ƙaunarsa har zuwa ƙarshe.

Open Bible reader