Hausa Bible
Yahaya 12:37
Ko da yake Yesu ya sha yin alamun ban mamaki da yawa a gabansu, duk da haka ba su ba da gaskiya gare shi ba.
Open Bible readerHausa Bible
Ko da yake Yesu ya sha yin alamun ban mamaki da yawa a gabansu, duk da haka ba su ba da gaskiya gare shi ba.
Open Bible reader