Hausa Bible
Yahaya 12:38
Wannan ya faru ne domin a cika abin da annabi Ishaya ya faɗa cewa, “Ya Ubangiji, wa ya gaskata saƙonmu, ga wa kuma aka bayyana masa abin da hannun Ubangiji ya aikata?”
Open Bible readerHausa Bible
Wannan ya faru ne domin a cika abin da annabi Ishaya ya faɗa cewa, “Ya Ubangiji, wa ya gaskata saƙonmu, ga wa kuma aka bayyana masa abin da hannun Ubangiji ya aikata?”
Open Bible reader