Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 11:48

In fa muka ƙyale shi yana yin abubuwan nan, dukan mutane za su ba da gaskiya gare shi. Saˈan nan Romawa kuma za su zo su ƙwace ƙasarmu da kuma Haikalinmu!”

Open Bible reader