Hausa Bible
Yahaya 11:47
Domin haka manyan firistoci da Farisiyawa suka tara ˈyan majalisa. Suka tambayi juna suka ce, “Me muke yi ne? Ga wannan mutumin yana yin alamun ban mamaki da yawa!
Open Bible readerHausa Bible
Domin haka manyan firistoci da Farisiyawa suka tara ˈyan majalisa. Suka tambayi juna suka ce, “Me muke yi ne? Ga wannan mutumin yana yin alamun ban mamaki da yawa!
Open Bible reader