Hausa Bible
Yahaya 11:39
Sai Yesu ya ce, “Ku ture dutsen.” Amma Marta ˈyarˈuwar mutumin da ya mutu ta ce wa Yesu, “Ubangiji, ai, yanzu zai yi wari, don yau kwanansa huɗu ke nan da mutuwa.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya ce, “Ku ture dutsen.” Amma Marta ˈyarˈuwar mutumin da ya mutu ta ce wa Yesu, “Ubangiji, ai, yanzu zai yi wari, don yau kwanansa huɗu ke nan da mutuwa.”
Open Bible reader