Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 11:32

Da Maryamu ta kai inda Yesu yake, ta gan shi, sai ta fāɗi a gabansa, ta ce masa, “Ubangiji, ai, da kana nan da ɗanˈuwana bai mutu ba.”

Open Bible reader