Hausa Bible
Yahaya 11:31
Da Yahudawan da suke tare da Maryamu a cikin gida suna mata taˈaziyya suka ga ta tashi da sauri ta fita, sai suka bi ta suna tsammani za ta kabarin ne, ta yi kuka a can.
Open Bible readerHausa Bible
Da Yahudawan da suke tare da Maryamu a cikin gida suna mata taˈaziyya suka ga ta tashi da sauri ta fita, sai suka bi ta suna tsammani za ta kabarin ne, ta yi kuka a can.
Open Bible reader