Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 1:42

Sai ya kai Siman a wurin Yesu. Yesu ya dube shi, ya ce, “Kai ne Siman ɗan Yohanna? Za a ce da kai Kefas.” Ko kuma Bitrus mai maˈana “dutse”.

Open Bible reader